Military star ranking

Military star ranking

Military star ranking: Matsayi ne a aikin soja wanda ake badawa ko saka alamar tauraro ga jami'in sojoji. Tsari ne na nuna girman matsayin soja, ana amfani da tsarin bada alamar tauraron ne daga tauraro kwara ɗaya har zuwa tauraro na 6, a galibin ƙasashen turawa, don bayyana matsayin janar da jami'an flag officer. A ɓangaren sojojin NATO, wannan matsayi na alamar taurarin, na dai-dai da matsayin OF-6–10.[1]

  1. NATO (October 1975). STANAG 2116 (PDF) (3rd ed.). Brussels, Belgium: NATO Standardization Agency. p. 2. Retrieved 14 October 2022.

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search